Rahoto Cikin Hotuna | Na Maukibin Juyayin Imam Husaini Asa Daren Biyu Ga Watan Muharram A Birnin Tabriz
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: a daren na biyu na watan Muharram an gudanar da taron juyayin Imam Husaini a yankin Qaramalak da ke garin Tabriz a arewa maso yammacin jamhuriyar musulunci ta Iran. Maukibin dai ta shahara da daukar sanduna a hannaye, alamar takubba, da kuma fitowa domin daukar fansar jinin Imam Husaini (a.s).
Your Comment